價格:免費
更新日期:2018-09-28
檔案大小:14M
目前版本:3
版本需求:Android 4.1 以上版本
官方網站:mailto:completequranmp3offline@gmail.com
Email:https://gist.githubusercontent.com/Albayyinah/9e6847b32b4469ae394b908240457e90/raw/2b46d9093a7f41fc86989f5b27465d60267d0190/PRIVACY%20POLICY
Littafin Kulba na Barna wallafar Umaru Danjuma Katsina. Littafin Kulba Na Barna pdf
Bayan kulba na barna akwai sauran littattafan Hausa irinsu:
Jiki magayi
Uwar Gulma
Magana Jarice
Ruwan Bagaja
Tarihin manzon Allah wanda akafi sani da Tarihin Annabi Kammalalle na Alhaji Abubakar Imam
Littafin Shaihu Umar pdf
Kulba Na Barna
------------------------------------
Wannan littafi na Kulba na Barna labarin wata yarinya ce 'yar makaranta wadda kawunta ke son ganin tayi aure da cewar ta kammala karatunta na firamare. Tuni har angama shirye-shiryen bikinta, amma ina sai tayi rashin sa'a saboda saduwarta da mashiririncin nan wato Kassanoba (Cassanoba) wanda ya rinjayi zuciyarta har ta kai ga mantawa da abokinta na aure watau (Dantakara).
Cikakken labarin na cikin wannan manhajja ta kulba na barna.